Wednesday, 12 April 2017
[VIDEO] The Making Of Abokanai Na Video Song Abdul D One

Home [VIDEO] The Making Of Abokanai Na Video Song Abdul D One
Ku Tura A Social Media
Saukar Da The Making of Abokanai Na Lyrics by Abdul D One song.
wananan film din dae na mutum ukku (3) ne wanda zasu iya acting na fitowa datijai da kuma samari wanda ko wane daga cikin su yana bada labarin wahala da dadin da ya samu a Fagen Soyayya.

wanannan film din a wanannan making anyi shi ne yana dq banbanci sosai da na sauran making sosai ko ince salo na shirya waka.
Akwae kwararon yan wasa kamar haka:
Ali nuhu
Abba El-mustapha
Baban Lahayatu
Abdul D One ne yayi wanannan waka inda yake cewa wanannan Idea daga Umar m shareeF ce.

Ali nuhu ne yayi Director na wanannan film.

Domin saukar da wannan making of Abokanai Na.

               Download Video Mp4 here


Share this


Author: verified_user

0 Comments: