Tuesday, 4 April 2017
[MUSIC]Saukar Da Wakar Baba Kar Ka Chanza Mana Magu Alphazazeez 2017

Home [MUSIC]Saukar Da Wakar Baba Kar Ka Chanza Mana Magu Alphazazeez 2017
Ku Tura A Social Media
e
Saukar da wakar Alphazazeez mai taken Baba kar ka chanza mana magu.
wannan waka dae yayi ta ne saboda rudani tsakanin 'yan majalisa da sanatoci na kin yarda da tantance magu wanda shugaba muhammadu buhari ya mika a matsayin chairman na yaki da cin hanci da rashawa wato (EFCC) 
Wannan takadamar dae yanzu shine wa'adi na biyu da shugaba muhammadu buhari ya mika ga majalisa amma ina basu aminta da shi ba.
sa a nan da kuma takadamar da tsakanin Ali hamidu shugaban custom.

To bari dae na barku a hakan duk kan wani kalami da ya dace da wannan takadama zakuji daga bakin alphazazeez da sauran mawaka .Share this


Author: verified_user

0 Comments: