Monday, 17 April 2017




[MUSIC] Umar M ShareeF Ft Abdul D One Soyayya Song

Home [MUSIC] Umar M ShareeF Ft Abdul D One Soyayya Song
Ku Tura A Social Media
Saukar Da Wakar Umar M ShareeF
 Soyayya Lastest Song.

Wananan waka Gamin Gambiza ce na Umar m ShareeF , Abdul D One da Kuma Muhammad Maleri .Wanannan waka a gaskia tana da kyau sosai wanda akwae kalamai sosai a ciki ne ake cewa:
Ni banda Budurwa ,banda Budurwa banda Budurwa ni dae.
Amma nasan so tunda yayi sun mana nima.

Domin Download sai ka danna nan

Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: