Friday, 14 April 2017
[MUSIC] Umar M ShareeF Ba Kamarki A Zuciya New Song

Home [MUSIC] Umar M ShareeF Ba Kamarki A Zuciya New Song
Ku Tura A Social Media
Saukar Da wakar Umar M ShareeF Ba Kamarki A Zuciya. song

Wanannan wakar ba kamar ki a zuciyata kai dae bahaushe da jin wanannan kalma akwae magana  ciki ma'ana dae ya bata wani guri na musaman a zuciyarsa wanda yake ganin babu wata 'yar mace da zata samu wanannan matsayi.

Domin saukar da wanannan waka ka latsa nan.

           Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: