Wednesday, 12 April 2017
[MUSIC] Umar M Shariff Auren Jeka Nayi Ka Song

Home [MUSIC] Umar M Shariff Auren Jeka Nayi Ka Song
Ku Tura A Social Media
Saukar da Wakar Umar M shareef mai taken Auren Je ka nayi ka Song.

wanannan kalma ta jeka nayi ka a hausawa ko bahaushe ba bakon abu bane saboda kalma "JE KA NAYI KA" kalma cewa mai harshen Damo wada za'a iya fasara fiye da ma'ana  fiye da Daya.ma'ana dae dunkulaliyar kalma ce amma cikin wanannan waka shahararen mawakin nan wato "umar m shareef" zaiyi tawailinta a fahimtarsa da hikimarsa.  


                         Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: