Friday, 7 April 2017
[MUSIC] Umar M ShareeF Makullin Zuciya New Song

Home [MUSIC] Umar M ShareeF Makullin Zuciya New Song
Ku Tura A Social Media
Saukar da wakar da sabuwar Umar M shareeF Makullin zuciya

wakar makullin zuciya yinta umar m shareef,rerata umar m shareef.hawanta umar m shareef.

makar yadda shahararren mawakin nan wato umar m shareef yake fada cewa yayi wakar makullin zuciya a matsayin soundtrack amma sai mai gdansa ko ince director na film din Ali nuhu yaga wakar ya kamata yayi ta full domin tana shiga kuka tana tasiri a zukattan masoya.

Domin saukar da wanannan waka sai ka latsa nan.

Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: