Thursday, 20 April 2017
[MUSIC] wakar Sadiya Daga Abdul D One

Home [MUSIC] wakar Sadiya Daga Abdul D One
Ku Tura A Social Media
Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul D One Sadiya New Song.
Wanannan waka ce wadda abdul d one yayi na gamo da masoyiya mai suna sadiya ,ita dae sadiya yar jahar sokoto ce wanda a cikin wakar yadda yake fadi 'yar unguwar Emir yahaya road sokoto ce.

Domin download na wanannan waka sai ku latsa nan.


                         Download Audio here


Share this


Author: verified_user

0 Comments: