Sunday, 23 April 2017
Kyawawan Hotunan Ango Sallau Da Amaryar Sa Da Zai Aura Furere Na #Arewa24 Dadin Kowa

Home Kyawawan Hotunan Ango Sallau Da Amaryar Sa Da Zai Aura Furere Na #Arewa24 Dadin Kowa
Ku Tura A Social Media

Abu Kamar Wasa Kamar Gaske .. A Kwanaki Ne Aka Fitar Da Sanarwar Auren Umar S. Jigirya Wanda Akafi Sani Da Sallau Tare Da Amaryarsa Amina Muhammad Wanda Akafi Sani Fa Furere Waton Yan Wasan Dirama Na Shirin Dadin Kowa Da Ake Gabatarwa A Tashar Arewa24,
Kamar Yanda Muka Sani A Cikin Shirin Furere Itace Matar Sallau ..
Kwanci Tashi Ashe Da Gaske Ma Haka Allah Ya Kaddara Abunsa ...
Ga Sabbi Kyawawan Hotunan Sunan Kafin Auren SauShare this


Author: verified_user

0 Comments: