Hausa Musics
[VIDEO] Download Nura M inuwa Dan Almajiri Video song
Saukar da wakar DAN ALMAJIRI wanda Nura M inuwa Yayi wannan waka ,ita dae wannan waka tana da tasiri musaman ga mata masu nuna ‘DA’ idan basu suka haifishi ba zasu iya galaza masa iya son ransu .Allah ya kiyayemu amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com