Hausa Musics

ALBUM: Nazifi Asnanic – Kowa Ya Sha Kida

ALBUM: Nazifi Asnanic - Kowa Ya Sha Kida

Assalamu alaikum warahamatullah a Yau kuma mun koma kawo muku wakokin shahararen mawakin nan wanda Hausawa kan yiwa kirati da man Gyada baka barci wato ba kowa ne mai wannan kirari ba sai Nazifi Asnanic Gwarzon mawaki an buga anbarshi ‘yan mazan jiya indae a fagen waka ne .

To shine yau nazo muku da Album dinsa mai suna KOWA YA SHA KIDA.Kai/ki da jin sunan wanannan album zai kawatar da kai sosai fiye da tunaninka/ki ga wakokin kamar haka:

 
kowa Ya sha Kida 001
 
 
kowa Ya sha Kida 002
 
 
kowa Ya sha Kida 003
 
 
kowa ya sha kida 004
 
 
kowa ya sha kida 005
 
 
 
 
 
kowa ya sha kida 006
 
 
kowa ya sha kida. 007
 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button