Wednesday, 15 March 2017
Illar Munafinci - Sheikh Amin Ibrahim Daurawa

Home Illar Munafinci - Sheikh Amin Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media
ILLAR MUNAFINCI

Alamomin Munafiki Hudu ne, Kamar yadda ya
tabbata a hadisin Bukhari da Muslum, da wuya
yanzu ka sami wanda bshi da ko daya daga cikin
wannan halin, sai wanda Allah ya tsare, Allah ya
kiyaye mu, ya gyara halayan mu. 

1-Karya

2- Saba Alkawari

3- Cin Amana

4- Yaudara

Allah ka rabumu da munafinci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: