Tuesday, 28 March 2017
[AUDIO] Saukar Da Wakar Abdul D One -Bikinku Ake New Song

Home [AUDIO] Saukar Da Wakar Abdul D One -Bikinku Ake New Song
Ku Tura A Social Media
A Yau nazo muku da wakar fasihin yaro mai tashi yanzu abunda hausawa kance yaro mai kudi abokin tafiyar manya indae ta fagen waka ne wato wannan yaro shine.
Abdul D one
Dauke da sabuwar wakarsa BIKINKU AKE domin saukar da wannan waka dai ka dana nan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: