Wednesday, 15 February 2017
[MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn

Home [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
Ku Tura A Social Media
Yadda zaka samu Kyautar 1GB Data free 

Kyauta   a layin Mtn kyau
ba wani abu bane kwae ka duba ,layin ka na mtn idan ka samu wanannan sako

Congratulations! You have been gifted  FREE 1GB data, valid for 7 days, to surf the internet. Dial *449*2# to activate your offer. Deal Zone

To kayi ta danna wanannan code kamar sau 10times.
To sai ka jira zai iya dauka lokaci kamar 1hour ba a turomaka ba amma daga bayya zaka samu wannan sako haka:

Congratulations! You have successfully activated FREE 1GB valid for 7 days. Please dial *559*4# to check balance.

To shikenan kayi Nasara ,sa a nan idan kayi *559*4# baka ga balance karka damu ka danna wannan code *5594#
nima haka na samu ka duba wannan hoto.


Allah Yasa Adace Amen

Share this


Author: verified_user

2 comments:

  1. Wannan offer din sai wanda suka turowa msg din offer din tukun zaiyi try

    ReplyDelete
    Replies
    1. eh sai sun turomaka saboda sai mai lucky zai samu ni yanzu haka ni da yayana duk mun samu 1GB

      Delete