Monday, 6 February 2017
[MP3] Rayuwar Musulmi A Musulunci - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

Home [MP3] Rayuwar Musulmi A Musulunci - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]
Ku Tura A Social Media
Asslamu Alaikum Warahamatullah Yan Uwana Musulmi Barka da Wanannan Rana mai Albarka.

A Yau nazo muku wani Wa'azi mai matukar amfani wanda musan Yadda zamuyi rayuwa a cikin addinimu mai matukar dadi a al'umah wanda yake baiwa haqqinsa.


Wannan wa'azinmai taken


RAYUWAR MUSULMI


Wanda mallam sheikh Ja'afar Mahmoud Adam kano [Rahamahullah]

Domin download wanannan sai ka latsa nan ida ka latsa zai baka zabi biyu CANCEL and SAVE  ,sai ka latsa  Save.

            DOWNLOAD MP3 HERE


A Yi sauraro Lafiya.


Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka  a Facebook ko whatsapp.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: