Monday, 20 February 2017
[MP3] khudba Mai Taken:Falalar Sadaqah Muhammad Bn Uthman Kano

Home [MP3] khudba Mai Taken:Falalar Sadaqah Muhammad Bn Uthman Kano
Ku Tura A Social Media
Asaalamu alaikum warahamatulllah Barka da yau da fatan kowa yana lafiya ,a yau muna dauke da khudba wanda mallam ya Gabatar wato:

Sheikh Muhammad bn uthman kano.

Ya gabatar mai take:Falalar Sadaqa,Yan uwana idan munka kula munkayi amfani da basirar mu zamu gane cewa sadaqa na da muhimmanci gaske a rayuwa saboda ,tana kawo mana cigaban abubuwan yau da kullum  sadaqa na da abubuwan ko hanyoyin yin sadaqa ga wanda Allah bai huremasa dukiya ba kamar haka:

1.Magana mai Dadi sadaqa ce

2.Dauke duk wani abu da dan adam zai cutttar shi kamar misali,kaya,dutse,karfe,ko makamancin hakan

3.Murmushi ga dan uwanka sadaqa ce

4.Magidanci yayi wa matarsa sadaqa ce

Bari dae kar na cikaku da surutu domin saukar da wannan Audio na wannan khudba sai ka latsa nan.

DOWNLOAD MP3 HERE

A yi sauraro lafiya,ku kasance da sadeeqmedia blog a kowane lokaci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: