Uncategorized

WA’AZIN KASA A ANKPA, KOGI STATE 2017

WA’AZIN KASA A ANKPA, KOGI STATE 2017

Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau

Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Daraktan agaji Injiniya Mustapha Imam Sitti

A madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunna ta tarayyar Najeriya, suna farin cikin gayyatar ‘yan uwa musulmi zuwa wajen wa’azin kasa a garin Ankpa, dake jihar Kogi a ranakun asabar da Lahadi 28/29/January/2017. Insha Allah.

Ana san ran halartan:

-Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos
-Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina
-Sheikh Abbas Muhammad Jega
-Sheikh Habibu Yahaya Kaura
-Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe
-Sheikh Abubakar Giro Argungu
-Sheikh Barista Ibrahim Sabi’u Jibia
-Sheikh Abdulbasir Isah U/Maikawo
-Khalid Usman Khalid Jos
-Sheikh Abdullahi Telex Zariya
-Ustaz Abdussalam Abubakar Baban Gwale
-Ustaz Ibrahim Idris Zakariyya Jos
Da
-Alaramma Abubakar Adam Katsina
-Alaramma Ahmad Suleiman Kano
-Alaramma Nasiru Salihu Gwandu
-Alaramma Abdulkarim Akwanga
-Alaramma Bashir Gombe
-Alaramma Isma’il Maiduguri
-Alaramma Ilyas Birnin Gwari
-Alaramma Usman birnin kebbi
-Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi

Masu masaukin baki:

Shugaban JIBWIS na jihar kogi, Alh. Yahaya Dalladi Musa, da

Sheikh Suleiman Adam (Chief Imam Ankpa)

NB/ Ana bukatar kwararrun direbobi su ja ragamar tafiyan, musamman ga masu bi ta hanyar Akwanga. Allah ya kiyaye hanya, ya bada ikon zuwa da nasarar abun da akaje yi. Amin.

Sanarwa daga ofishin sakataren kungiyar ta kasa, Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe.

JIBWIS NIGERIA

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button