Uncategorized

TAMBAYOYI DA AMSOSHI DAGA BAKIN DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

An tambayi sha-hararren malamin hadisi nan kuma “shugaban malamai na Africa ” sheikh Addoktor Sani Umar R/lemu  tambayoyi 2
1- Tafarko: Minene babbanci tawajen falala tsakanin wanda yasa RAWANI da wanda yasa HULLA sai DR. SANI yace ; “wanda yasa rawani da wanda yasa darã da wanda yasa zanna bukar duk dayane babu wani bambanci tsakaninSu. Dr. Ya cigaba da cewa Shi Rawani al-adace ta laraba wanda tun kafin zuwan Manzon Allah صلى الله عليه وسلم
2.Tambaya ta 2 kuma an tambayeSa ne akan rike Hannu a salla ko sakewa wannene ya in ganta daga Nabiyurrahma? sai Dr. Muhd Sani  yace babu hadisin sakin hannu a salla! sai dai kawai kame kame Dr. Ya cigaba da cewa manyan maluman malikiya sama da 30 rike Hannu suka ruwaito acikin litattafanSu hatta madugun malikiyan imam Malik shima rike Hannu yake har yakoma ga Allah “kuma Shi Ya riwaito a MuwaddanSa” Dr. Yã cigaba da cewa haka Ibni Abdulbar yafada yace Imam Malik babu hadisin sakin hannu kodaya cikin Muwaddan Sa amma akwai hadisan rike Hannu amma duk dahaka don son zuciya saikaga mutum yanata kumfar baki sune malikiyfa “Su suka san malikiya” Allah samu dace. 


Nace : Kusan kowa dai yasan ko waye Dr. Muhd Sani Umar R/lemo ko “R/karatu” ta bakin Usama Bin Aliyu inma baka sanshi ba to Na tatbatar da manya d kananun malumanka sunSan ko waye Dr. Kaje ka tambayesu zasu gayama ka Harma da sharhi. Dan haka ba anan gizo yake sãqa ba a daina yaudararKu.


posted by Abubakar Rabiu
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button