Saturday, 21 January 2017
SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!! Dr Muhammad sani Umar. R/lemo

Home SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!! Dr Muhammad sani Umar. R/lemo
Ku Tura A Social Media
SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!!

 FITOWA TA HUDU (4)

Shugaba na kirki shine wanda yake tunanin maslahar al'ummarsa da walwalarsu kafin yayi tunanin tashi,musamman lokacin da ake fuskantar wani bala'i .ka dubi Annabi musa (A.S) bai ambaci kansa da yayin da yake yiwa khadir inkarin huda jirgin ruwa da yayi,

yace masa "Yanzu ka huda  shine don  ya nutsar da mutanen  da ke cikinsa?! Hakika  kazo da babban abu?". [AL'KAHFI,71]

please share to your friends in Facebook and whatsapp

posted By Abubakar Rabiu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: