Monday, 16 January 2017
MP3 Matsayar mauludi A musulunci Dr Muhammad sani Umar R/lemo

Home MP3 Matsayar mauludi A musulunci Dr Muhammad sani Umar R/lemo
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana musulmi yau nazo muku wani zama da ankayi da sheihin mallamin nan likitan hadisi wato

Dr Muhammad sani umar R/lemo

a Radio freedom na kano akan mi nene matsayar mauludi a musulunci 
,sa a nan shin yana da asali?,mi nene hukuncin yin wanannan taro wanda wasu yan uwa musulmi keyi a wanannan wata na Rabbi'u auwal .

domin da cewa murna da tuna haihuwar fiyayyen halita wato Annabi Muhammad (s.a.wa)

domin sauraren wanannan lecture sai ka latsa nan

DOWNLOAD MP3 HERE

Ayi sauraro lafiya

Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi a Facebook ko whatsapp

posted by Abubakar Rabi'u

Share this


Author: verified_user

0 Comments: