Uncategorized

MAI HAILA ZA TA IYA TABA IZU GOMA ? | DR JAMILU YUSUF ZAREWA

MAI HAILA ZA TA IYA TABA IZU GOMA ?

Tambaya?

Assalamu Alaikum, Malam. Wai gaskia ne mace mai haila (period) zata iya rike Alqur’ani izu gima?

Amsa:
Wa alaikum assalam,

Abin da yafi zama daidai Shi ne: kar mai haila ta taba ko da wani bangare ne na Alqur’ani ,  saboda hadisin Amru Bn Hazm, wanda wasu malaman hadisin suka inganta, Inda Annabi S.a.w. Yake cewa: (Kar Wanda ya taba Alqur’ani sai mai tsarki), kamar Albani a Sahihi wa dha’ifil Jami’I hadisi mai lamba ta: 13738 .

Amma ya halatta ta karanta ta hanyar kallo, saboda duk hadisan da suka hana mai haila karatun Alqur’ani  ba su inganta ba.

Allah ne mafi sani

4/01/2017

Dr Jamilu Zarewa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button