Saturday, 28 January 2017
HIDIMA GA MUTANEN KIRKI ABU NE MAI FALALA -DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Home HIDIMA GA MUTANEN KIRKI ABU NE MAI FALALA -DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO
Ku Tura A Social Media
 

HIDIMA GA MUTANEN KIRKI  ABU  NE MAI FALALA


Hidima ga mutanen kirki da wadanda suke da dangantaka da su, abu ne mai falala sosai.
wanannan shi yasa khadir (A.S) ya kafawa Annabi musa (A.S) hujja akan  abinda yayi na mikar da garun nan,da cewa yayi hakan ne, saboda mahaifin wadannan yara marayu wadanda dukiyar su ta ke karkashin wanannan garun,mutumin kirki ne.[Dubi Tafsirin sa'idy shafi na 485]


Dan Allah zaka iya share a Facebook friends 

posted By manager of SADEEQMEDIA

Share this


Author: verified_user

0 Comments: