Monday, 23 January 2017
GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!! DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO

Home GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!! DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO
Ku Tura A Social Media

GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!!


FITOWA TA BIYAR (5)

Duk girman matsayinka da walittakarsa basu hana shi aikin kwadago,don ya fitar da kansa da wadanda suke karkashinsa daga halin yunwa da matsuwa,musamman idan yana cikin wadanda basu san muhimmancinsa da matsayin sa ba.

Dubi lokacin da Annabi musa da khadir (A.S) ya ga garun  gari yana haramar faduwa ,sai yasa hannunsa ya mikar da shi daidai ,
sai Annabi musa yace masa "Da ka ga dama da ka karbi ladan wanannan  aiki?!"

Allah ka sa mu dace amen 

Dan Allah kana iya sharing xuwa ga abokananka na Facebook ko whatsapp domin suma su amfana


posted Abubakar Rabiu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: