Uncategorized

DAN UWA! KADA KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI. DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

DAN UWA ! KADA  KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI:

  FITOWA TA BIYU (2)

Ilimi ba ya samu sai an sha wahala .ilimi da wanda za a daukewa wahala wajen neman ilimi da Annabawa ne, To amma ka dubi Annabi musa (A.S) yayin da yayi tattaki zuwa khadir (A.S) domin neman ilimi yana mai cewa   “Hakika mun sha wahala a wanannn tafiyar tamu.” [AL’KHAFI,62].


To dan uwana idan ka karanta ka turawa dan uwanka a Facebook or whatspp

posted :by Abubakar Rabi’u


Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button