Airtel Free Browsing Cheat Settings For Tweakware v4.7.apk

Assalamu alaikum warahamatullah barka mu da yau ,da fatan kowa yana lafiya
A yau ina mai muku lalle da nazo muku da free browsing ta hanyar amfani da tweakware wanda zai baka dama kayi browsing unlimited

HANYAR DA ZAKA SETTING WANANNAN TWEAKWARE VPN 4.7

Go to Settings => Bundle Settings => Tick Use Bundle Settings => Select Bundle Settings and tap on NG Airtel 0.0k.
 KAYI/KIYI AMFANI DA WANANNAN HOTO
 KAYI/KIYI AMFANI DA WANANNAN HOTO

Idan baka da wanannan sabuwar twaekware vpn 4.7 latsa nan ko click. HERE

ALLAH YASA ADACE

Domin karin bayyani sai ka ajiye comments dikun ko a tuntubemu ta wanannan number 09032038203

Share this


0 comments:

Post a Comment