Uncategorized

INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADHANA SAI ALFIJIR YA KETO !|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADHANA SAI ALFIJIR YA KETO !

TAMBAYA :
Malam muna cikin saduwa da mijina a cikin wannan wata,sai muka ji kiran sallar asalatu , me ye hukuncin azuminmu ?
AMSA :
To ‘yar’uwa mutukar kuna jin kiran sallar, kun maza da sauri, kun datse saduwar da kuke yi, to azumin ku yana nan, amma in har kuka ci gaba, da yi ko da na second daya ne, to azuminku ya karye, kuma za ku yi kaffara ku duka, idan kin yi masa biyayya, in kuma takura miki ya yi, to zai yi kaffara shi kadai.
Duba Almugni : 365
ALLAH MAFI SANI
Amsawa
Dr jamilu zarewa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button