Uncategorized

Yadda zaka duba (view direct)numbers All network

Bismillahi Rahamani Raheem
Barka da yau da fatan  kuna lapia
Ina muku barka da zuwa wanannan shafi na sadeeqmedia
Yau nazo muku da bayyani yadda zakuyi
view din numbers din ko wane network
1. Mtn
*663# or *123*1*1#
Shikenan za’a nuna maka
2.Etisalat
*248#
Shikenan za’a nuna maka
3.Glo
*135*8#
Shikenan za’a nuna maka
4.Airtel
*121*5*1*1# or *746#
Alhamdulillah
Wassallam
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button