Saturday, 10 September 2016
Hattara yan whatsapp yadda zaka boye chat naku zuwa ga facebook frnds

Home Hattara yan whatsapp yadda zaka boye chat naku zuwa ga facebook frnds
Ku Tura A Social Media

Assalami alikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.
    A safiyar yau ne wani labari yazo mana Wanda nakeso na fadakar da mutane game dashi.
  Mark Zuckerberg Wanda yake da Facebook ya siya what's app. To yanzun abin da yakeso yayi shine  yana so ya had a what's app da Facebook .Kuma anaso daga yanzun har izuwa ranan laraba ayi kokarin chanza what's app setting koda yake yanzun dai sun riga sun hada what's app da Facebook ta yanda dik wani pira da mutun yayi a what's app zai bayya a Facebook.
  To shiyasa akeso kafin wanannan lokaci ya zamana ka chanaza setting inka na what's app in ba haka ba indai ranan ta wuce to baza ka iya chanzawa ba.
Dan haka nake kira ga mutane dasu chanza setting in what's app insu kafin ranan in ba haka ba,baza ka iya chanzawa ba kuma indai baka chanza ba to dik friends inka na Facebook  zasu ga piran da kake yi a what's app inka.
  To yanzun dai chanza setting in what's app inka abu me sauki ne. Kawai ka Shiga: setting
Sai kaje account
Zaka ga wayansu bayanai kan what's app da Facebook
Da wani waje kuma da akayi marking ,kana danna wajan wannan marking in da akayi zai goge
  A gefe guda kuma zaka ga dont share kawai sai ka danna  shi,kana dannawa zaka ga sakon ya goge. Shikenan ka chanza setting inka.
  Sai muyi kokari muyi share na wanannan ga yan uwanmu

Kayi kalli wananan hoto da kyau sai kayi hakan domin karin bayyani
Ka kira wanannan number
09032038203
Wassalam warahamatullah

Share this


Author: verified_user

0 comments: