Monday, 22 August 2016
ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?

Home ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?
Ku Tura A Social Media
ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?
Tambaya:
Assalamu alaikum Malam,   Ya halatta mutum ya auri yar qanwar matarsa?
Amsa:
Wa alaikum assalam, ya halatta ya aure ta, bayan ya saki matarsa, amma bai halatta ya hada su ba saboda innarta ce, Annabi s.a.w. yana cewa: "Ba'a a hada mace da goggonta, ba'a hada mace da innarta a auratayya, saboda in kuka yi haka, za ku lallata zumunci ku" kamar ayadda ibnu Hibban ya rawaito.
Allah ne mafi sani
Dr. Jamilu Zarewa
20\5\2016

Share this


Author: verified_user

0 comments: