Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (48)|Dr.jamilu zarewa yusuf
FATAWAR RABON GADO (48)
Tanbaya?
Assalamu alaykum. Malam Tambaya akan rabon gado. Mutum ne ya mutu yabar Mahaifiya, mata, kanne shaqiqai, li’ummai, da kuma li’abbai
Babu da ko ya. Yaya Rabon zai kasance?
AMSA:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida:12, a bawa mahaifiyarsa kashi:2, matarsa kashi uku, ‘yan’uwansa li’ummai kashi:4, Sai shakikai su kwashe ragowar kashi: 3.
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida:12, a bawa mahaifiyarsa kashi:2, matarsa kashi uku, ‘yan’uwansa li’ummai kashi:4, Sai shakikai su kwashe ragowar kashi: 3.
Allah ne Mafi sani:
Dr Jamilu Zarewa.
19/08/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com