Monday, 8 August 2016
FATAWAR RABON GADO (44)

Home FATAWAR RABON GADO (44)
Ku Tura A Social Media
FATAWAR RABON GADO (44)
Tanbaya :
Assalamu alaykum'm!
Dan Allah ataimaka min da wannan tanbayar :
Yaya Rabon gadon yamutu yabar matarsa, uwarsa, dan uwa shakiki, kenan ubansa, uban uwarsa, uwar mahaifiyarsa, yan uwan uwarsa shakikai, da kuma yan uwan uwarsa liabbai?
Amsa :
Wa alaikum assalam
Za'a raba abin da ya bari gida:12, a bawa matarsa kashi:3, babarsa kashi:4, ragowar:5 din sai a bawa kaninsa shakiki.
Allah ne Mafi Sani:
08/08/2016
DR JAMILU ZAREWA
Share this


Author: verified_user

0 comments: