Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (36)

FATAWAR RABON GADO (36)

Tambaya :

Assalamu alaykum’m Allah ya gafarta malam dan’uwanmune ya rasu ba shi da Mata ba shi da ‘ya’ya, mahaifiyarsa tana nan yana da yar’uwa mace uwa daya uba daya, mukuma ubanmu daya, shin muna cikin masu gado? Allah ya sakawa malam da alkhairi.

Amsa:

Wa alikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida:6, sai a bawa mahaifiyarsa kashi:1,  ‘Yar’uwarsa shakikiya kashi:3, ragowar sai a baku ‘yan’uba ku raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu.                               Allah ne mafi sani.

DR. JAMILU ZAREWA.
18/07/2016.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button