MUSIC : Umar M Shareef - Babba Rana

Albishirin ku Ma'abota Sha'awar ziyayar wannan shafi da sauraren wakoki a yau nazo muku da latest song wanda shahararren mawaki Umar m shareef ya rewa mai suna "Babba Rana" wanda a wannan waka dai yayita ne ga ma'abota amma wannan ba wanda kunka sani bace daban ne da wanda yayiwa Amarya jamila.
Saboda haka kada ka bari a baka labari sai kayi download domin sauraren zaffafan masu tasiri a rayuwar masoya.Download Music Now

Share this


0 comments:

Post a Comment