MUSIC :Sabuwar Wakar Umar M Shareef - Azeema Yar Gata⏩ Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata.

⏩ Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata.

⏩ Zuciyata Ke Take Muradi.

⏩ Ke Kike Sawa Inyo Nishadi.

⏩ Dan Matso Nan Kussa Muyi Tadi.
⏩  Babu Wai Wai A So Ana Jihadi.

⏩ Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi.

⏩ Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu A Nuna.


Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment