Labarai

Karanta zazzafar Amsar Da Sheikh Daurawa Ya Baiwa Wani Da Ya tambaye Akan Badala a Bikin Diyar Ganduje?

Bayan da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana daurin auren zawarawa dari da ya halarta a Argungu wanda gwamnatin jihar Kebbi tayi, kuma ya bayyana cewa anyi bikin auren babu badala babu fitsara, wani bawan Allah da ake kyautata dan Shi’a ne ya tambaye shi shin suna ina akayi badala a ranar auren diyar Ganduje?.

Malam dai ya amsa mishi da cewa ‘Mai yasa kuka kasa fito da zakzaky lokacin da burutai ya saka shi a shara?”

Duk da wannan bawan Allah tambayar da yayi ana ganin yayi fitsara amma wasu sunce da Malam din ya barshi be bashi amsa ba da yafi.

Daganan dai, wannan bawan Allah be sake cewa komai ba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button