Addini

AUDIO : ingattatun Addu’o’i Daga Littafen Hisnul Muslim Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

GARABASA ! GARABASA!! GARABASA!!!

Ingattatun Addu’o’i Daga littafen Hisnul muslim

Daga Bakin

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Mallam yayi bayyanin ko wace addu’a domin kwadaitar damu da mu dage da yin wannan Addu’o’i domin samun falala da rahama da gafara daga Allah madaukakin sarki.

Ga Audio nan domin ku saurara kuma ka ajiye a wayarka domin wata rana.

Download Ingattatun Addu’o’i Hisnul muslim

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button