Shin Da Gaske Ne Nura M. Inuwa Ya Samu Karuwa?

To wannan labari ya faru yaduwa  a yau ne kan cewa nura m inuwa ya samu karuwa jariri ga maganar da yayi.

"Wannan rahoton ba gaskiya bane kamar yadda kuka gani a rubuce na Samu karuwa,mgnr gsky itace murna muka je yi wa wannan bawan Allah da kuka gani a tsakiya,masoyi ne ga adam A zango kuma shima ana kiransa da A zango shine ya samu karuwa,wannan itace maganar gaskiya a takaice...Nagode"

Share this


0 comments:

Post a Comment