MUSIC : M Hassan - Zobin So

A yau nazo muku da sabuwar  wakar  M Hassan  mai suna "zobin so" wanda a cikin wannan waka wannan fasihin matashin mawakin mai tasowa yayi abjn azo agani Wanda a cikin wannan waka yayi abun yabawa sosai.
A Gaskia wannan matashin itace wakarsa ta farko ga masoyiyarsa wanda ta samu kalamai da kuma gaisuwa ga manya manya abokainai da manya manyan mawaka hakar umar m shariff,nura m inuwa,hussaini danko da dai sauransu.


Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment