Zan iya fitowa a kowane film koda kuwa 'sex scene' ne inji Fati Shu'uma

Jaruma Fatima Abubakar wadda akafi sani da fati shu'uma ta bayyana cewa ba abunda bazata iya yi a film ba, acikin hirar da Jaridar blueprint tayi da ita, inda take cewa
"Idan za'a biya ni, ba irin fitowar da ba zanyi a film ba koda 'sex scene' ne amma sai da babban jarumi. Idan da babban jarumi ne 'I will not regret if I zip down'......." Inji Fati Shu'uma (mun saka wasu kalaman da turanci saboda bamu samu daidai dasu a yaren Hausa ba).

Share this


0 comments:

Post a Comment