Hausa Musics

[MUSIC] Umar M Shareef “Dani Da ke So Ya Hadamu ” Song

Albishirin ku Ma’abota ziyaarar wannan shafi a yau munzo muku waka mai dadi wanda yayi akan soyayya wanda a gaskia wannan wakar anyi kalamai sosai a cikinta. 


Ga kadan daga cikin baitocin da munka tsakuru muku. 


===> Dani da so ya hadamu tare ya a cigaba dole sai da tausayin juna.

==> Na yarda so shine asalin mafarina, akai nake kuma sam bana chanza ra’ayina.

==> A lokaci daya shi so yake shiga zuci ,in an dace minsharibayo cikin barci, shi ko akasan haka ke sanya rai cikin  kunci.


Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button