[MUSIC] Hamisu Breaker "Nura M Inuwa Ikon Allah " New Song

Saukar da wakar Hamisu breaker wada yayiwa shahararren mawaki nuram m inuwa mai suna "Nura m inuwa Ikon Allah" song. 

Wannan dai wakar yayi tane na nuna jinjina da ban girma kan yadda nura m inuwa ya samu karbuwa ta fadin waka Wanda a cikin wakar yake nuna cewa shi sarkin waka ne amma dai sauran zance sai kun saurara da kanku. 

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment