[MUSIC] adbul D One "Dani Da Ke" Song

Saukar da sabuwar wakar abdul d one mai taken "Dani Da Ke" new song 2017.
Wannan dai matashin mawaki ne wanda yake waka a shariff studio kar kashin babban mawaki umar m shariff.

Yayi wannan waka ce ta soyayya ga budurwasa wanda baitocin wakar sai dai ka saurara zaka gane sauran


Download Audio Now

Share this


0 comments:

Post a Comment