Maulidin Annabi S.a.w Ya Girmi Duk wata Ibada Ta Allah Daga Bakin Sheikh Abduljabbar kabaraMaulid Shugaba S.a.w Ya Girmi Dukkan Ibadun Allah 
Domin Anyi Maulidin Annabi S.a.w Tun Kafin monzo s.a.w Yazo Duniya Kuma Allah Da Kansa Shine Ya Fara Maulidin Annabi S.a.w amma Na Baka Dama Duk wani Littafin Sira Na Musilinci Ka Duba Zakaga Babin Maulidin Annabi S.a.w Da yadda Maulidin Yake.

Dan Haka Ina Kira Ga Masu Yin Maulidin Su Kansu Su Daina Yarda Cewa Wai Maulidin Annabi s.a.w Bidia ce amma Mai Kyau A.a Sam wannan Kuskure Ne
Duk Wanda kuma Yake Da Ja kan Haka Mu kofa Abude Take zai Iya Zuwa Mu Tattauna Dashi amma Tattaunawa Ta Ilimi 


To Allah Ya Karawa Annabi S.a.w Karama.

Share this


0 comments:

Post a Comment