Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya GinaGwamnatin jihar Kano ta sanyawa asibitin Giginyu sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Asibitin da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya gina Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, a sanya masa MUHAMMADU BUHARI SPECIALIST HOSPITAL KANO.

Share this


0 comments:

Post a Comment