Addini

Wallahi Da a Taba ‘Darika, a ‘Kasar Nan Gwara a Taba “Lantarki Inji Shehi Dahiru Usman Bauchi

Shahararren malamin addinin Musulunci a Najeriya. Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana cewa.

Naji ana rade-radin cewa ‘yan “Izala na kokarin yin ‘kulle-‘kullen ganin cewa, an kawar da mu ‘yan “Darika, kamar yadda suka zuga gwamnati ta kawar da ‘yan “Shi’a.

Saboda haka ina tabbatar muku da cewa “Wallahi, da mutum ya taba ‘yan “Darika a kasar nan gwara, in ana ruwa ya taba wutar “Lantarki da damuna, ya fi masa sauki__inji Sheikh Dahiru Bauchi.

Rahoto Daga :- Sirrin Siyasar Nijeriya

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button