MUSIC : Sabuwar Wakar Umar M Shareef - Mariya

Saukar da sabuwar wakar umar m shariff mai suna 'mariya'.

Wannan wakar shahararren mawaki ne umar m shariff wanda yake rera waka a studio dinsa mai suna shariff studio. 

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka :-

===> Ni Na Fida wanda nake so a zuciya.

==> Idan zan fada muku sunanta mariya.

Amshi

==> Soyayya ciki nai dace a gaskiya na samu zaben Allah bani shan wuya. Hausawa kace waka a bakin mai ita tafi dadi sau ku latsa wannan addireshi na kasa ku saukar a wayoyinku. 


Download Audio Now


Share this


0 comments:

Post a Comment