Kannywood :- Nafisa Abdullahi Ta Samu Best Hausa Actress Award 2017 A London (kalli Hotuna)Nafisa Abdullahi a lokacin da take karbar kyautar Best Hausa Actress  in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi.
Hausaloaded.com na taya jaruma nafisa Abdullahi murna samun wannan kyauta


Share this


0 comments:

Post a Comment