Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi

Sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda itama babbar jaruma ce a masana'antar kannywood wanda ta dade anayi da ita, ta dsmu lambar girmamawa daga african voice award wanda munka kawo muku.Bikin dai anyi shine a babban birnin london wanda ya samu halarta babban jarumi kannywood Ali nuhu. 
Ga hotunan kamar haka
Ku kasance da hausaloaded.com a ko da Yaushe domin nishadantar da ku

Share this


0 comments:

Post a Comment