Kannywood

Daga Bikin Nadin Fati Nijar Da Rashida Mai Sa’a Sarauta A Jihar Neja (kalli Hotuna)

A jiya mun ruwaito cewa an kaddamar da bikin nadin Rashida Adam da Fati Nijer.

Wannan hotuna ne daga bikin bada Sarautar wanda aka gudanar da shi a jiya Juma’a, a Dandalin UK Bello dake dake Minna babban birnin jihar Neja, kungiyar masu shirya finafinai na Arewa reshen jihar Neja ce ta ba su sarautar, inda aka baiwa Fati Nijar Sarautar Gimbiyar Arewa, ita kuma Rashida aka bata Sarautar Wakiliyar Arewa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button