DA DUMIDUMINSAShugaba Buhari Tare Da Maidakinsa A'isha Sun Isa Kasar Turkiya A Daren jiya

Daga cikin tawagar tasa har da shugaban hukumar kwastan, Kanal Hameed Ali, inda ake zaton bayan taron da shugaban ya halarta, zai kuma yi amfani da wannan damar domin tattaunawa da gwamnatin kasar ta Turkiya kan yadda ake shigo da makamai zuwa Nijeriya daga kasar Turkiya ta haramtacciyar hanya.

Share this


0 comments:

Post a Comment