Wa'adin Mulki Guda Buhari Ya Yi Alkawari Zai Yi - Ministar Harkokin Mata


Ministar Harkokin Mata, Hajiya Aishatu Ismail ta yi ikirarin cewa Shugaba Muhammad Buhari ya yi alkawarin cewa wa'adin mulki guda kadai zai yi don ya tsaftace barnar da PDP ta yi ga arzikin kasa.

A hirar da Ministar ta yi da Kamfanin Dillanci Labaru na Ingila, ta nuna cewa a tsakanin shekarun 2014- 2015, Shugaba Buhari ya fito fili ya nuna wa'adi guda kawai zai yi don haka Ministar ta bayyana cewa tana nan ta sa ido ta ga ko Shugaban zai mutunta wannan alkawarin.

Share this


0 comments:

Post a Comment